Addini
Tofa! Prof. Maqari da manyan sa na shirin maka Dr Abdallah G/kaya A kotu kan Zargin Bata Suna (bidiyo)
Advertisment
Kalaman Kazafi Sheikh Ibrahim makari zai maka Dr Abdullahi gadon kaya a kotu, a cikin wani gajeran bidiyo an jiyo Shehun malamin Yana cewa za’a dauki matakin shari’a matukar cikin dayan Abu uku Bai faru ba ma’ana idan Basu fito da batun da sukayi na Cewa suna da rikodin dinsa ko Kuma su fito su Karya ta kansu to tabbas zai maka su a kotu.
Ga bidiyon nan ku saurara daga bakin Malamin Prof MaQarfi.