Kannywood

Jaruma Zahra Muh’d (zahra Diamond) Tayi Aure

Advertisment

Zahra Muhammad

Masha Allah majiyarmu ta samu labari mai karfi da ya nuna cewa jaruma zahrah diamond tayi aure wanda tayi auren nata asirance.
Wanda shafin kannywood ya fara wallafa wannan labarin inda suke cewa
“Muna Farin Cikin Sanar Daku Cewa An Daura Auren Jaruma Zahra Muhammad (Zahra Diamond) Muna Addua Allah Ya Sanya Alheri Ya Baku Zaman Lafiya @diamond_zarah”.
Wanda kuma mun samu wani sako da wannan jarumar ta saki a shafin na instagram wanda tayiwa dukkan mutane da kuma abokanan sana’arta.
Wanda zamu kawo muku sakon a cikin hoto tare da nuna shafinta wanda mutane sunyi mata fatan alkhairi na ganin cewa shi aure shine martabar ‘ya mace komi nasabarta.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Zainab (@diamond_zarah_)

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button