Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Tsalelliyar Sabuwa Jaruma Da zata Fito A Shirin Farin wata sha kallo Na Biyu
Advertisment
Fim din farin wata sha kallo wanda daga kamfanin pz production ke haskakawa a shafin youtube na mai dauke da shirin wato jarumi adam a zango wanda an dawo daukar zango na biyu a turanci season 2.
Wanda sun sanya ko sun kawo tsalallan yan mata wanda munka kawo muku hotuna daya daga ciki jaruma Fatima hayatu wanda aka fi sani da fatima joly.
Ga hotunan jaruman nan kasa.