Kannywood

Ko duniya sun guji ta bazan guje ta ba Maryam kk ta gayawa Maryam Yahaya ranar Independence

Kamar yadda mutane sunka al’adanta duk ranar yancin kai a Nigeria mutane suna fitowa suna sanyawa rigunoni da kuma launin tutar Nigeria wanda a kannywood suma suna da wannan al’addar irin wannan bukukuwan a duk irin wannan rana.

Ko duniya sun guji ta bazan guje ta ba Maryam kk ta gayawa Maryam Yahaya ranar Independence
Maryam kk

Wanda maryam yahaya itama tana daga cikin masu dabi, a da suke raya al’addar wanda itama jaruma maryam kk kawarta ce da suke daukar hotunan duk ranar yanci kai tare.
Inda ta wallafa tsofaffin hotunan maryam yahaya da kalamai masu ratsa zuciya inda ta wallafa kamar haka.
Happy Independence Day sweetheart love you har abada
Ko duk duniya za su guje ki ni bazan guje ki ba domin ke yar uwa ta ce musulma kuma cuta ba mutuwa bace kaddara da jarabawa bata wucewa kan kowa.”
 
Maryam Yahaya bata da lafiya ne shiyasa take kewarta amma alhamdulillahi taji sauki sosai inda ta samu tayi hotunan nuna murna wannan rana ga hotunan nan kasa.
Ko duniya sun guji ta bazan guje ta ba Maryam kk ta gayawa Maryam Yahaya ranar Independence
Maryam Yahaya

Ko duniya sun guji ta bazan guje ta ba Maryam kk ta gayawa Maryam Yahaya ranar Independence
Maryam Yahaya

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button