Kannywood
Wata sabuwa! Zancen Kawalci Ya Barke A Kannywood Darakta ya tona asiri
Daraktan masana’antar sheikh isah alolo yayi magana kan kawalci da ake wanda ya fallasa asirin aikin.
Wanda yayi rubutun ne har guda ukku kamar haka:-
“Wacce Kakewa kawalci dai yanzu itama ta koma kawaliya zamu gani idan kura zataci kura”.

Wanda wasu dake cikin masana’antar sunyi masa kamar haka.

Sai kuma rubutu na biyu..
” ‘yan Daudu biyu taki Auruwa daya Maganar asali Wannan daman zero”.

Sai na ukku wanda shi zaku ganshi a cikin hoto.

Sai yayi ma hoton rubutu kamar haka.
“DAN YALO Kaje kuyi maja da ita kawai…..idan ka kai biyu takai uku”

