Addini
Hukuncin Cryptocurrency A Musulunci – Dr. Muhd Sani Umar R/Lemo
Advertisment
Wannan wani shiri ne da ake gabatarwa a tashar Rahama tv mai suna fatawoyyoyin rahama wanda dr Muhammad sani umar Rijiyar lemo ne ke gabatarwa duk sati.
Wanda a cikin wannan sati malam yayi magana akan hallacin Cryptocurrency a musulunci wanda kuma dr yayi nasa bayyani daidai gwargwado.
Ga faifan bidiyo nan kasa sai ku saurara kuji.