Kannywood
Karanta Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace Yanason Ya Mallaki Kamarta Ukku
Advertisment
Wani ma’abocin shafin Twitter ya bayyana cewa idan aka yi nasarar samar da fasahar samar da kwafin mutum to shi zai sa a kawomai kalar Hadiza Gabon guda 3, daya da safe daya da rana daya da dare, wannan rubutu da yayi ya dauki hankula ta yanda har itama Hadizar ta mayar da martani.
Hadizar ta ce mai Anya ba zai maka yawa ba?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com