Kannywood

Bani Da Lokacin Tankawa Ummi Rahab Adam A Zango

Bayan biyo bayan hirar ummi rahab da tayi da gidan jaridar Daily trust wanda abun yana son sake dambarwa tsakanin ta da tsohon mai gidanta wanda tayi amfani da wasu kausasan kalamai wajen taba mutuncinsa a hirar.
Wannan mai rajin karwle hakkin dan adam din yayi ruwa yayi tsaki Kan dambarwa da ke tsakaninsu wanda har takai anka sulhunta al’ammarin wanda shine yayi kokari wajen dakatar da kowane bangare daukar wasu matakai akan ran kowa ya baci amma saboda hukuma tashiga ciki anka daina zancen.
Amma sai gashi kwatsa ita ummi rahab ta zagaya tayi hira da yan jarida inda ta zanta da daily trust ida ta taba Mutuncin abokin hamayyarta wato tsohon mai gidanta adam a zango.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyon da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button