Kannywood

Murya : Tonon asiri da zubar Mana da mutunci da kukayi Mansura Kece baki da Gaskiya Inji Rahama Hassan

Akan abinda ya faru da rahama sadau ya jawo tonon silili ga yan matan Kannywood tsofaffin jarumai da dai sauransu.
Ya kawo cece kuce tsakanin Mansurah isah da wasu matan Kannywood wanda a cikin wannan sautin Murya zakuji irin yadda zakuji murya tsohuwar Jarumar Kannywood rahama hassan kamar yadda channel din tsakar gida sunka ruwaito.
 
Ga sautin murya nan ku saurara a cikin faifan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. To wai ku dama ce muku akayi dama ku masu mutunci ne.
    AI dama kallo ku suke suyi nishadi ba daukan suke masu mtunci ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button