Hausa Musics
[VIDEO] Auta Mg Boy – Kije Dani ft Amanar B Shema
Sabuwar wakar Auta Mg Boy mai suna ” Kije Dani ” kuna ina masoya wakokin auta mg kuzo ga sabuwa domin ku cigaba da nishadinku a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
Zo ki kama hannuwana kije dani
Duk inda zakije karki yada ni
Ga Wasu nan:
MUSIC : Auta Mg Boy – Kizo Muje
Nazama dalibinki zo koyar dani
Indai har akwai so tabbas kina zuciya.