Hausa Musics
MUSIC :Nazifi Asnanic – Salon So (Mujadala Remark)
Wannan waka itama tana daya daga cikin wakokin da anka sake rerawa a cikin fim din Mujadalla remark wanda shine shahararren mawaki Nazifi Asnanic ya rera mai suna ” Salon so “.
Wanda wannan waka tayi dadi sosai wanda shine hausaloaded munka kawo muku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com