Hausa Musics

MUSIC : Hamisu Breaker – Yadda Kune Yaji Cover By khadija Meshanawa

Advertisment

Wannan wata sabuwa mawaki ce wanda ta juya Wakar shahararren mawaki Hamisu Breaker mai suna “yadda kune Yaji” wanda yarinya ta mayar sa ita matsayin baitinsu su mata.
Wanda ta samu tallafin tashar yourtube channel mai suna duniyar kannywood wanda zaku iya sauraren wakar kai tsaye daga nan.
Sa’a nan mun samar da download link ga duk wanda yaji wakar tayi masa sai ta saukar.
https://youtu.be/DRQcoA8iEi4
DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button