Hausa Musics

[MUSIC] Hussaini Danko – Jarman Lagos Yarima Shettima

 

Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Jarma Lagos Yarima Shettima”

Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.

[MUSIC] Hussaini Danko - Jarman Lagos Yarima Shettima

Wakar  ‘Jarman Lagos Yarima Shettima ‘  yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button