Hausa Musics
MUSIC : Alan waka – Ifrikiya 1
Advertisment
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin mai albarka wanda yake kawo muku wakokin soyayya da nishadi da fadarkwa a yau mun zo muku da sabuwa wakar Aminu Abubakar ladan wanda anka fi sani da Alan waka.
Wannan waka na daya daga cikin kudin album din sa da yayi na Afrika wanda yayi kokari sosai wajen rera waɗanda wakokin.
Alan waka mawaki ne wanda yayi fice wajen wakokin hausa wanda yake samun jinjina ga malamai na adabi da malaman hausa da nake nahiyar Afrika saboda irin yadda yake rera wakokinsa cikin tsantsar tsagwaron hausa.
Kudin album na Afirka wakoki shidda ne wanda tabbas Afrika uwa daya ce uba daya ce..
Advertisment
Zakuyi amfani da link din da ke kasa mai alamar Download mp3 domin saukar da wakar.