Addini

Abduljabbar na nan a kan bakan sa a karon farko Ya saki martani Mai zafi akan Mukabalar ankayi

Wannan Abduljabbar ɗin babu wata nadama da ya yi, idan ba ku ɗauki mataki kan sa a hukumance ba gwamnatin jahar Kano sai ya asassa fitina irin ta boko haram, tun da na zo duniya ko kafiri ban taɓa jin wanda ya fuskanta Annabi SAW da munanan kalmomi ba irinsa.
Sannan kuma wai har yana fitowa yana faɗar ba a ba shi dama ba ya cigaba daga inda ya tsaya ke nan yana maimaita abin da ya faɗa a baya, ina jiran masu comment duk wanda ya ke tare da wannan fajirin mutumin nan ba masoyin manzon Allah ba ne ko da duk abin da ya faɗa gaskiya ne me ye ribar sa ta bayyanawa? Idan ka ji kana goyon bayan sa ka hutas kawai imanin ka a baki yake.
Allah ya wargaza aniyar sa da magoya bayan sa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button