Addini

AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi’a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur’ani ba Daidai Ba!!!

Advertisment

A cikin wannan Amsar Dr sani umar r/lemo ya caccaki Yan Akidar Shi’a sosai wanda sunyi tambaya amma bisa jahilci wanda ya nuna biyane kawae suke basu san komai ba.

Wanda yana da kyau ku saurari wannan martani da ya mayar musu da sukace bai fassara ayar Al-Qur’ani dai dai ba.

Latsa wannan link domin downloading

Download Audio here

Ayi saurare lafiya !!!

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button