Kannywood

Hotunan Jarumi SadiQ Sani SadiQ yana Taya Dansa Murna Ranar Haihuwarsa

Advertisment

Jarumi SadiQ Sani sadiq miji ga murjanatu shema wanda suke da yaya biyu da Allah ya albarkacesu wanda wannan namijin shine babba sai karamar yarinya mai bi masa wanda yau me yake taya murna Zagayowar ranar haifuwarsa.
Ga hotunan nan kasa tare da Mahaifinsa da mahaifiyarsa.
 

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button