Kannywood
Ayyiriri : Na samu ciki ‘Juna Biyu’ – Ummi Rahab Matar Lilin Baba
A yau din nan majiyarmu ta samu labarin cewa tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood wadda ta auri mawakin nan Lilin baba.
Ummi Rahab ta wallafa wannan saƙo a shafin sada zumunta inda ta wallafa kamar haka.
“I’M PREGNANT
Idan nasamu 500 comments ta, hanyar rubuta Congratulations a karkashin wannan hoton zan bada kyautan katin #500 …… Ga mutane 50″
Ma’ana: NA SAMU CIKI.
Wanda kuma zaku ga yadda ta fitar da cewa tanason ayi mata martani da congratulations ma’ana taya murna a karkashin wannan hoto akwai kyauta mai tsoho kamar yadda ta bayyana.
Hausaloaded yayi bincike inda ya gano cewa bayan shafin matar lilin baba ta wallafa sai gashi itama kannywood fim magazine ta tabbatar da hakan a shafinta na sada zumunta.