Jarumi adam a zango dai yanzu kam yayi rubutu a shafin sada zumunta da ya fito kwanan nan koo wanda yayi rubutu yana godewa Ali nuhu irin yadda ya koyar da shi sana’ar film.
Wanda akwai labarin ziyarar da Sheikh Ali Pantami ya kaiwa sheikh dahiru bauchi wanda zaku ga bidiyo wanda suke magana inda sheikh dahiru bauchi yake cewa Pantami dana amma kuma ɗan izala.
Sai abu mai bama na karshe duk a cikin wannan bidiyo irin yadda ta kaya a bikin murna ranar dimokuraɗiya ta Nigeria wato 12 irin yadda anka fafata duk zaku ga bayyanin a cikin wannan bidiyo.