sadiq sani sadiq
- Kannywood
Maganar Sadiq sani Sadiq yace bai da uban gida Ba Gaskiya ba ne – Bello Muhammad Bello
A kwanakin baya anyi fira da fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Sadiq sani SadiQ wanda yanzu yake haskakawa a cikin shirin…
Read More » - Kannywood
Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba – SadiQ sani SadiQ
Fitaccen jarumin masana’anta kannywood SadiQ sani SadiQ wanda yake daya daga cikin jaruman masu haskakawa sosai a masana’atar kannywood. Idan…
Read More » - Kannywood
Ni ba tarbiyya nake koyarwa ba, kudi nake nema – SadiQ sani SadiQ
Kamar yadda freedom radio suke hirar da shahararrun mutane a yau dai ta biyo kan layin Sadiq Sani sadiq wanda…
Read More » - Kannywood
SadiQ Sani SadiQ yayiwa Dr Idris Abdul’aziz Bauchi Raddi Mai Zafi kan kiransu Jahilai
Fitaccen jarumi nan na masana’antar kannywood SadiQ sani SadiQ yayiwa Dr . Idris Abdul’aziz Bauchi raddi kan maganganun wanda a…
Read More » - Kannywood
Ban ga sammaci daga kotu ba, kan karar da ake cewa an shigar da ni – Sadiq Sani Sadiq
Jarumi sadiq sani sadiq a tattaunawarsu da gidan jaridar murya amurika voahausa kenan inda sunakayi hira da shi kan can…
Read More » - Kannywood
Zargin almundahana: Kotu na neman Sadik Sani Sadik Ruwa jalo
A yau din nan majiyarmu hausaloaded ta samu wani rahoto wata kotu a jahar kano ta bada umurnin kamo fitaccen…
Read More » - Kannywood
[Bidiyo] sadiQ sani sadiQ Da Iyalensa wajen Shaƙatawa A Gaɓar tekun legas
Fitattacen jarumin Masana’atar kannywood sadiq sani sadiq kenan wajen Shaƙatawa da iyalinsa. Kamar yadda kunka sani kowa yana tafiya hutawa…
Read More » - Kannywood
Tirkashi: Bidiyon jarumi Sadiq Sani Sadiq yana rawar rashin daraja da wata
Jarumi Sadiq Sani Sadiq ya shayar da mutane da dama mamaki bayyan bayyanar wani bidiyonsa wanda M13 Novel suka wallafa…
Read More »