Kannywood

Martanin Wani Malami akan mutuwar Kamal Aboki da baiwa wasu dadi ba

Ananan Ana Ci Gaba Da Jimamin Mutuwar Shahararren Dan Wasan Barkwanci Kamal Aboki, Wanda Ya Rasu Ranar Litini 16 Ga Watan Daya, Sanadiyyar Hadarin Motsa Data Rutsa Dashi Daga Maiduguri Zuwa Kano.

Martanin Wani Malami akan mutuwar Kamal Aboki da baiwa wasu dadi ba
Martanin Wani Malami akan mutuwar Kamal Aboki da baiwa wasu dadi ba

Majiyarmu ta samu wannan labarin daga shafin hausamini inda mutane suke ganin abinda malamin ya fadi bai dace ba sai dai ita daman gaskiya ɗaci ne da ita.

Mutuwar Kamal Din Ya Jijjiga Mutane Da Dama, Inda Jaruman Tiktok Su Dinga Kuka Kan Rashin Na Abokin Nasu, Kamal Din Yana Kan Samun Shaida Na Gari, Daga Bangarori Da Dama.

Sani Malami Ya Fitar Da Wani Bidiyo Inda Yace Duk Wani Da Yake Qirqiran Labaran Karya Domin Yasa Mutane Nishadi Ko Dariya, (Comedy) Bashi Ba Rahamar Allah, Inda Malamin Ya Karanto Hadisi.

Ga Abin Da Malamin Ke Cewa, Duk Da Malamin Yasha Suka Sosai.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button