Labarai

Tsalelliyar Budurwa Ta Koka Kan Rashin Aure,Ta Nuna wallahi Gaji Da zama haka A twitter

Advertisment

Wata tsalelliyar budurwa mai suna khadijat a shafin sada zumunta na twitter wanda ta koka da irin wannan zama da take ita kadai.
Wanda ta nuna cewa ita shine addu’arki a kullum a cikin wannan watan Ramadan,tana neman a taya da addu’a.
Ga abinda dai ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
“Ya Allah ka aurar dani a 2021 kar naje 2022, wallahi nagaji haka. Wannan addu’a kullum nake a Ramadan din nan”


Wanda nan take mutane nan take sunka fara tofa albarkacin bakinsu wanda zaku iya shiga wannan link nata domin gwada sa’arka ko tofa albarkacin bakinka.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button