Kannywood
Bidiyo : Adam A zango Yayiwa Masu Masa Hacking Account Na Instagram Martani
Jarumi adam a zango wanda ya samu mabiya 1.8M wanda kuma anyi verified din account dinsa amma duk da haka hackers sai da sunkayi masa kutse.
Daga baya kuma a sake bude wani wanda shima ya fara samun mabiya wanda shima sunka sake Hacking daga nan ne ya yanke shawara zuwa ga masoyansa akan matakin da ya dauka a kan dandalin zumunci na Instagram.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.