Gaskiyar Lamari Game Da Mutuwar Auren G-Fresh Da Sadiya Haruna
Al’ameen G- fresh yayi tsokaci akan jita jitar da ake yadawa na mutuwar aurensa da sahibarsa sadiya haruna wanda ankayi kwanan baya wanda ita kuma rakashewa anyita ne bayan dawowar amarya daga aiki hajji.
Al’ameen G-fresh ya fadi gaskiya akan rashin ganinsu ko rashin ganinsa a can gida yace saboda karancin network shiyasa muke dawo guest house.
Ango alameen ya kara da cewa dalilin da yasa ya daina fustin dinta ko ta daina to shine ya hana, me yafaru yayi shagube ga mahassada kuje kuci dafa duka ba daddawa ba nama me ya faru.
Duk lokacin da kunka ganni a wacan gida tana kusa sani nine kawai bana fustin dinta.
Sa’a nan muna nan tare da matata lafiya masu yiwa matata fatan Alkhairi da aurenmu muna daɗa godewa, amma auren sadiya haruna da kano state materials yana nan zaman shi lafiya lau ba kashi ba kishiya har abada.
Saboda naga mata da dama suna min rangwada sai dai kuyi hakuri ba maganar kishi.