Addini
Bidiyo : Matsalar Takoma Ta Aljanu Malam Ba Haushe Yace sai kayi Tanadin wawanka Saboda wawan wani ~ Sheikh Asadus sunnah


Advertisment
As Sheikh Yusuf Musa Asadus sunnah kenan a yayinda ya kaiwa babban malami kuma sakataren kungiyar izalatul bidi’ah wa’ikamatus sunnah ziyara a wajen Tafsir nasa da yake gabatawa a garin kaduna cikin unguwa tudun Wada Sheikh kabiru haruna Muhammad gombe tare da alammara Yusuf Suleman kano.
Inda yayi magana akan cewa yanzu dai abubuwan sun fara karewa an koma ga Aljannu wanda yayi maganganu da dama tare da kawo ayoyin Alkur’ani mai girma wanda zakuji bayyani daga bakinsa, ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/jCGjcWn4mbo


