Labarai

Yadda anka yankan wuyan yaro yana cikin mawuyacin hali tare da neman agajin gwamnati

Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali
Yadda anka yankan wuyan yaro yana cikin mawuyacin hali tare da neman agajin gwamnati

Karamin yaron da aka yanka wuyansa ranan 15 ga watan janairun 2022 yana cikin mawuyacin hali a asibitin nizamiye dake birnin tarayyar abuja.
idan ba’amanta ba Karamin yaron ďan shekara sha ďaya mai suna Jibril Sadi Mato wanda akewa lakabi da ramadan an yanka wuyan sa ne a ranar 15 ga watan da ya gabata, a makarantar elkanami dake maiduguri a jihar Borno, kuma ana zargin siniyan sa ne da yunkurin kisan kan.
Biyo bayan zargin kuma gwamnatin jihar ta kafa kwamitin bincike domin gano gaskiyar abin da ya faru, sai dai har yanzu ba’a samu cikakken sakamako ba daga kwamitin binciken.Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali

Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali
Yadda ankayi aikin wuyan yaron
Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali
Yadda anka yanka wuyan yaron

inda yan uwan na-sa suka gaji da tsinkaye, cewar su “Sun gaji da jiran gwawar shanu” A halin yanzu yan uwan na cigaba da faďaďa zargin su, inda zargin ya biyo ta kan asibitin da suka yiwa ramadan aikin wuyan sa wato asibitin koyarwa na maiduguri, Sun gano cewar kamar akwai kulla-kulla cikin aikin da akai masa, saboda a halin yanzu yana wani babban asibiti a birnin tarayyar abuja. Inda likitocin suka alakanta aikin wuyan nasa da babban al’amari, A cewar hukumar asibitin basu taba karo da case irin na Ramadan ba.
Saidai lokacin da asibitin sukayi yunkurin sake wa ramadan sabon aiki a wuyan sa, sun tabbatar da cewar ya rasa wani sashe wanda ba-lallai wannan bangaren ya kara samun waraka ba. Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali Yadda anka yanka yaro a wuya wanda yanzu haka yana cikin mawuyacin hali
Daga bisani wa’innan yan uwa na ramadan sun kara kira ga gwamnatin borno kan cewar a fito a tabbar musu da cikakken binciken da akayi wanda ya ďauki tsawon lokaci sama da lokacin da aka basu.
Daga: Muhammad Bashir.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button