Uncategorized

Tura Takai Bango! Dan Allah Kuyimin Addu’a Wallahi Aure Nake Nakeso Inji wata Tsalelliyar Budurwa Hul (Hotuna)

Wata matashiya mai suna Azima Yusuf ta bayyana bukatarta ta neman mijin Aure nagari.
Azima ta wallafa bukatar tata ne a shafinta na Twitter, inda ta nemi jama’a da su tayata da Addu’a Allah yabata miji nagari.
Azima ta rantse cewa dagaske take, Aure takeso.
A kalaman nata, Azima tace “Da Allah ku sani cikin addu’a, Allah ya bani miji nagari wlh da gaske Aure nake buƙata” kamar yadda ta rubuta a shafin nata na Twitter


Azima dai kyakkyawar mace ce, son kowa kin wanda yarasa kamar yadda kuke gani a hotunanta da muka wallafa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Allah ya baki
    amma kuma da matsala domin idan wanda bashi da hali ya zo gurinku sai ku kishi saboda bai kasance mai kuɗi ba ko dan kauye ne da sauran soki-burutsu irin naku na yan bana bakwai bisa gani kunyi karatun zamani mai zurfi wallahi ku karbi kaddarar rayuwa duk yadda ta zo muku hannu bibbiyu sai Allah ya shige muku gaba ku samu mafita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button