Uncategorized
Bidiyo: Malam Ya Tsage Gaskia Jarabawa ce Muna Fatan ALLAH Ya Daga Darajarka – Sheikh Yusuf Asadus sunnah
Wannan wat taƙaitacen bidiyo ne wanda sheikh Yusuf musa asadus Sunnah yayi akan wannan cutar ta kora bairos wanda yayi nasiha ga wasu mutane masu wani irin tunani.
Wanda kuma yaja hankalin cewa da anbi koyarwa Annabi da Nigeria bata tsinci kanta a wannan hali ba.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



