Uncategorized
#Wuff Ministan Noma Sabo Nanono ya Angonce da wata budurwa ‘Yar Shila Mai Shekaru 18 (Hoto)
Ministan Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya auri yarinya ‘yar shekaru 18 da ta bar makaranta a cikin wani bikin sirri. Mista Nanono, mai shekara 74, ya daura auren tare da kyakkyawar matar a wani bikin sirrin da ya samu halartar wakilai uku na ango da ke garin Jere na jihar Kaduna.
kamar yadda mikiya na ruwaito.Ministan ya sanya mutane uku ne kawai kuma ya gargade su game da bayyana dalla-dalla game da auren ga mutane, ”in ji wata majiya daga dangin da ta fi son a sakaya sunanta.