Uncategorized
Kalli Zafaffan Hotunan “Pree-wedding” Na Aziza Dangote Da Angonta Aminu Waziri
Advertisment
Masha Allah wannan aure yayi Allah ya bada zama lafiya da zuri’a dayyiba anyi daura auren aziza diyar hamshakin mai kudin Afrika wato sani dangote wanda shine mataimakin shugaban kamfanin Dangote wanda dan uwa ne ga aliko dangote.
An samu halarta manyan mutanen kasar nan da sunka hada da gwamnonin arewa da na kudancin Nigeria a nan arewa an samu halarta aminu Waziri Sokoto gwamnan sokoto da prof. babagana umara zulum gwamnan borno da sauran su .
Ga hotunan nan kasa ku kalla.