Kannywood
Bidiyo : Rikici Ya Zama Sabo! Zaharadeen sani yayi Martani Zuwa Ga Ummi Zee Zee kan cewa Musulmai Basu da Tausayi
Rikici Ya Zama Sabo! Zaharadeen sani yayi Martani Zuwa Ga Ummi Zee Zee kan cewa Musulmai Basu da Tausayi
Jarumi Zaharadeen sani yayiwa ummi zee zee martani kan cewa Musulmai basu da tausayi arna sunfi tausayi.
A cikin wannan bidiyo da bai wuce minti shidda ba zakuyi yadda yayi maganganu masu hikima sosai zuwa ga wannan jaruma sai ku kalli bidiyon a ciki faifan bidiyon da ke kasa.
https://youtu.be/sOVz3qJ4gb8