Uncategorized
[MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
Advertisment
Kyauta a layin Mtn kyau
ba wani abu bane kwae ka duba ,layin ka na mtn idan ka samu wanannan sako
Congratulations! You have been gifted FREE 1GB data, valid for 7 days, to surf the internet. Dial *449*2# to activate your offer. Deal Zone
To kayi ta danna wanannan code kamar sau 10times.
To sai ka jira zai iya dauka lokaci kamar 1hour ba a turomaka ba amma daga bayya zaka samu wannan sako haka:
Congratulations! You have successfully activated FREE 1GB valid for 7 days. Please dial *559*4# to check balance.
To shikenan kayi Nasara ,sa a nan idan kayi *559*4# baka ga balance karka damu ka danna wannan code *5594#
nima haka na samu ka duba wannan hoto.
Allah Yasa Adace Amen
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
eh sai sun turomaka saboda sai mai lucky zai samu ni yanzu haka ni da yayana duk mun samu 1GB
Wannan offer din sai wanda suka turowa msg din offer din tukun zaiyi try