Kannywood
Rukayya Dawayya Ta Gina Katafaren Gida (Hoto)
Advertisment
Jarumar rukayya dawayya ta gida Katafaren gida wanda haryanzu ana cikin aikinsa ba’a isa kamalawa ba, ta wallafa hoton gidan a shafinta na Instagram tana godewa Allah.
Wanda jarumai yan uwanta maza da mata suna taya ta murna kera wannan Katafaren gida wanda itama yanzu tabi sahun jarumai masu manyan gidaje.
A madadin CEO Hausaloaded da mabiyanta suna taya wannan jaruma murna Allah ya tsare ya kawo arziki nagaba.