Kannywood
Bidiyo : Malamin Nan Marar Tsoro Yayi Raddi Mai zafi Zuwa Ga Momo Akan Kushe Gina Masallatai Da Islamiyoyi Akan Fim
Shima dai Sheikh Asadus islam yayi nasa martanin akan kalaman jarumi dan wasan kwaikwayo wato aminu shareef momo da ankayi fira da shi a Freedom radio kano.
Wanda ya nuna cewa yafi ganin a sanya kudi cikin harkat fina finai fiye da sanya kudi a gina masallatai da islamiyoyi a yanzu, inda ya nuna yana da kyau daga kudin zakka a kama baiwa yan Film domin yin film domin shine hanya ta koyon tarbiyya kamar yadda yace.
Ga bidiyon nan kasa .
https://youtu.be/Zhc5aGv5SzU