Kannywood
Bidiyo : Martanin Malam Dan wasa Hausa Fim Aminu Momo Ya Kafirta Da Kalaman Ya Furta A Musulunci
Wannan martanin malam ne wanda ya nuna cewa furucin da Aminu shareef momo yayi na cewa a inga sanya kudi a harka fina finai yafi gina islamiyoyi da masallatai domin bada gudunmawa a harka musulunci.
Wanda ya nuna yana da kyau a kama fitar da zakka ana baiwa masana’antar fim domin yin film a wannan zamani yana bada gudunmawa ga tarbiyya ga al’ummar Musulmi.
Wanda shine malamin yayi masa raddi akan wannan kalamai.
Ga bidiyon nan kasa.