Adadin Matan Da Adam A Zango Ya Aura a Rayuwarsa


Jarumi Adam zango kusan shine jarumi na farko daya Auri Mata da suka kai kimanin guda shida acikin dukkan jaruman Kannywood.
Mutane da dama dai suna Bayyana jarumi adam zango a matsayin mai Auri saki, kasancewar dukkan mata shida daya aura mace daya ce kawai yake tare da ita a yanzu.
Wacce kuma itace mace ta shida daya aura a tarihin rayuwar sa, har yau dai babu wata majiya data san dalilin daya sa jarumin yake rabuwa da matan nasa.
Amma dai hausawa sunce me daki shi yasan inda yake masa yoyo, ga dai hotunan matan nasa nan daya aura kamar haka.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo

