Kannywood

Wasika Zuwa Ga Masu Ruwa Sa Tsaki A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausan Kwaikwayo – Daga Furodusa Alhaji Sheshe

MASANA,ANTAR FILM MASANA,ANTA TA MASANA,ANTAR KA MASANA,ANTAR KI.

Me Yasa Manya A Masana,antar Basa Iya Tsawatar wa Yaran Su ko kuma Nace Magoya Bayan Su?

Me Yasa Chin Mutunchi Da Zagin Iyaye A Kafar Sada zumunta Ta Instagram Yayi Yawa A Wajan Mabiya Bayan Shugabanni A Masana,antar?

Me Yasa Rashin Tarbiyya Da Rashin Ganin Girman Na Gaba Damu Sukai Yawa A Masana,antar Mu?

BILLAHILLAZI LA ILA HA ILLA HUWA KO MU HANKALTA MU HANA YARAN MU CHIN MUTUNCHIN ABOKAN SANA,AR MU KO KUMA MU JIRA RANDA ALLAH ZAI SAKAWA WADANDA MUKA BARI AKECHIN MUTUNCHIN SU AKAN MU KO KUMA AKAN IYALAN MU.
WATARANA DOLE ZAMU MUTU KUMA ALLAH SWT ZAI TASHE MU.

MASANA,ANTAR FILM MASANA,ANTA TA MASANA,ANTAR KA MASANA,ANTAR KI. Me Yasa Manya A Masana,antar Basa Iya Tsawatar wa Yaran Su ko kuma Nace Magoya Bayan Su? Me Yasa Chin Mutunchi Da Zagin Iyaye A Kafar Sada zumunta Ta Instagram Yayi Yawa A Wajan Mabiya Bayan Shugabanni A Masana,antar? Me Yasa Rashin Tarbiyya Da Rashin Ganin Girman Na Gaba Damu Sukai Yawa A Masana,antar Mu? BILLAHILLAZI LA ILA HA ILLA HUWA KO MU HANKALTA MU HANA YARAN MU CHIN MUTUNCHIN ABOKAN SANA,AR MU KO KUMA MU JIRA RANDA ALLAH ZAI SAKAWA WADANDA MUKA BARI AKECHIN MUTUNCHIN SU AKAN MU KO KUMA AKAN IYALAN MU. WATARANA DOLE ZAMU MUTU KUMA ALLAH SWT ZAI TASHE MU. ALQIYAMA GASKIYA CE KUMA HISABI DOLE NE AKWAI MALA,IKUN DA AIKIN SU KAWAI SHINE RUBUTA ABINDA KA RUBUTA NE NA ALKHAIRI KO KUMA SHARRI DUK RANAR LAHIRA ZASU DAUKO MAKA ABINDA KA RUBUTA DOMIN KA KARE KAN KA A GABAN ALLAH SWT. NA RANTSE DA GIRMAN ALLAH WUTA GASKIYA CE KUMA ALLAH SWT YAYI ALKAWARIN ZAI CIKA TA DA MUTANE DA ALJANU. YA KU MASU JIN DADI IDAN AKA CIWA YAN UWAN KU MUTUNCHIN TO KU SANI RASHIN JIN TSORON ALLAH SWT NE YAKE SAKA KU JIN DADIN DA KUKE IDAN ANCHI MUTUNCHIN YAN UWAN KU. SHIN MUNA SON ALLAH YAJI KAN MU YA KYAUTATA BAYAN MU? TO MU GUJI CHIN ZARAFIN YAN UWAN MU MUSULMAI.
A post shared by MUSTAPHA AHMAD (@alhajisheshe) on

ALQIYAMA GASKIYA CE KUMA HISABI DOLE NE AKWAI MALA,IKUN DA AIKIN SU KAWAI SHINE RUBUTA ABINDA KA RUBUTA NE NA ALKHAIRI KO KUMA SHARRI DUK RANAR LAHIRA ZASU DAUKO MAKA ABINDA KA RUBUTA DOMIN KA KARE KAN KA A GABAN ALLAH SWT.

NA RANTSE DA GIRMAN ALLAH WUTA GASKIYA CE KUMA ALLAH SWT YAYI ALKAWARIN ZAI CIKA TA DA MUTANE DA ALJANU.
YA KU MASU JIN DADI IDAN AKA CIWA YAN UWAN KU MUTUNCHIN TO KU SANI RASHIN JIN TSORON ALLAH SWT NE YAKE SAKA KU JIN DADIN DA KUKE IDAN ANCHI MUTUNCHIN YAN UWAN KU.

SHIN MUNA SON ALLAH YAJI KAN MU YA KYAUTATA BAYAN MU?

TO MU GUJI CHIN ZARAFIN YAN UWAN MU MUSULMAI.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button