Labarai

Bidiyo : Kaico!! Ka Cika Mara Imani – An Kamashi Ya Yanke Kan Yaro Da Kwakule Idanu

Wannan bidiyo dai yayi matukar baka mamakin wannan yaro irin rashin tausayinsa na irin yadda ya yanke yaro dauke da kwalkwale idanu.
Yansanda a jihar Bauchi sun kama wani Musa Hamza dan shekaru 22 da zargin yanke kai da kuma kwakule idanun wani yaro dan shekaru 17, Adamu Ibrahim.
Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Ahmed Muhammad Wakili ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama wanda ake zargine  unguwar Wake dake Alkaleri na jihar, ranar 21 ga watan Disamba.
 
 
 
 
Yace Musa ya ja Adamu zuwa daji wanda kuma makwabcinsu ne inda ya kasheshi ya kwakule idanunsa
https://youtu.be/k6URTNjEENI

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button