Labarai

Da Dumi Dumi: Kwastan sun kama bindigogi cikin motar shinkafa a jihar Kebbi(Hotuna)

Hukumar Kwastan A Yankin Yauri Dake Jihar Kebbi Ta Kama Wata Mota Da Ta Yi Safarar Harsashai Da Bindigu Daga Jamhuriyyar Nijar.
Jami’an hukumar yaƙi da fasaƙauri wato Kwastan tare da haɗin gwiwar ƴan banga sun kama wasu ƴan ta’adda ɗauke da bindigogi 73 tare Alburusai masu tarin yawa a cikin wata moto ƙirar Dogon Baro ɗauke da Shinkafa mai bawo (Shanshera).
Hausa Daily Times ta tabbatar daga wani mazaunin garin Yauri Aminu Jihab cewa lamarin ya faru ne a garin Zamare da ke yankin masarautar Yauri.
Allah Ubangijin ka tsaremu ka tona asirin duk wani mai sa hannu wajen tayar da hankali aluumma hankali
 
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button