Labarai

Fafaroma Francis ya goyi bayan auren jinsi

Fafaroma Francis ya bayyana goyon baya ga dokokin da suka shafi masu auren jinsi a abinda masu sa ido suka ce su ne kalamansa kan batun.

Da yake jawabi a wani shirin talabijin da aka kira Francesco wanda aka saki a birnin Roma, fafaroman ya ce masu auren jinsin suna da ikon kasancewa tare kuma bai kamata a sanya rayuwarsu cikin wani hali ba.

Wakilin BBC a birnin na Roma ya ce akwai yiyuwar masu ra’ayin ƴan mazan jiya su soki kalaman na Paparoman.

Kafin ya zama fafaroma, ya goyi bayan auren jinsi amma har yanzu yana adawa da ƴan luwadi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button