Labarai

Cigaban zazzafar muhawarar Audu Bulama da danhajannama ta cikin bidiyo kashi na 2

Advertisment

Wanann tattaunawa itace ta farko da shi audu bulama bukarti da shi yaron maudu’i na Farko shine kana

Alhamdulillahi Barrister audu bulama bukarti ya tattauna da wani matashin yaro wanda yake kiran kansa danhajannama wanda tattaunawar tayi matukar tasiri sosai.

Barrister audu bulama bukarti yace sunyi akan maudu’i shidda wanda shi danhajannama yake ikirarin cewa babu a doron duniya.

A wannan cigaban shine abinda yake ikirari ko wahaminsa na cewa ba Allah kwata kwata a’uzubillahi inda a cikin wannan malam Audu bulama bukarti yayi masa tambaya miyasa yake babu Allah kwata kwata amsar da yaron ya ba shi itace.

“Ae gwabɓoɓin jikinsa guda biyar din nan
i. ji
ii . gani
iii . ɗanɗano
iv. Ƙamshi
v.shafa
Basu tabbatar da Allah bazaka kaji ji shi ba, bazaka gan shi ba, bazaka ɗanɗanar shi ba, bazaka iya jin ƙamshi shi ba , bazaka iya shafarsa ba.

Nan ne malam bulama bukarti ya fara bashi amsa kamar yadda zakuji daga bakin Barrister Audu bulama bukarti.

Abinda nake so ku sani shine Barrister sunyi wannan muhawara ne amma baiyi recording ba, amma ya samu wani yace dan Allah yayi bidiyo ya fitar da maudu’in da sunkayi da shi wancan yaro. An samu a karkashin martanin shi Audu bulama bukarti wani yace yayi recording daga farko har karshe malam yaji dadi amma yace ranar wani barawo yazo gidansu duk ya sace wayoyinsa inji wani bawan Allah da ya samu yin recording din muhawarar.

Ga bidiyo nan Barrister yayi bayyani dalla dalla.

 

Wannan shine Bidiyo na biyu a turanci ana kiransa “Part 2” akwai saura ku kasance da hausaloaded a koda yaushe.

Wannan shine kadan daga cikin recording da mutane sunkayi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button