Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau,Hadiza Gabon Da Fati washa wajen shakatawa A Dubai
Jaruman mata na Kannywood wanda sunka hadu a kasar dubai domin shakatawa sun hada sunyi hotunan koda yake ba’a tare tafiyar sunkayi ba.
Wanda yanzu haka suna abu dabi wajen shakatawa domin suyi murna sabuwa shekararsu.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.