Kannywood

Bidiyo: Ali Jita Ya Fusata Yayi Kira Ga Yan Fim Da Yan Arewa Da su Fito Suyi Zanga zanga Akan……

A cikin wannan bidiyo da shahararren mawaki ali isah wanda anka fi sani da ali jita yayi tabbas yayi kyau irin yadda kwana ukku kacal sunyi zanga zanga amma ba gudu ba ja da baya sunka ga sai da sunka ga ankawo karshen Sars abu yayi matukar baiwa yan Nigeria mamaki.
 
 

Shine yayi kira ga yan arewa celebrities da sauran yan arewa da a fito tsinta madaurinki daya su zo ayi zanga zanga akan irin abubuwan da ke damunmu arewacin Nigeria irin sace mutane kashe kashe ba kwas ba mas.

Shin kuna ganin yan arewa zamu iya wannan zanga zanga kamar yadda yan kudancin Nigeria sunkayi kuwa.

Ga bidiyon nan yadda zakuji Za’a yi wannan zanga zangar.

https://youtu.be/sfnmgYiDuq8

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button