Labarai

Bidiyo : Kaico!! Sun Shiga Gidan Matar Aure Sun Yankata sun Jefar A Bandaki

Wannan wani al’amari ne ya faru a jahar kano wanda zakuji yadda Wannan matasa sunka shiga cikin gidan wannan baiwar Allah sunka yankata suka sanyata a ban daki..
sun sace motar gidan, wanda Allah ya sanya yan sanda sunka kai ta assibiti alhamdulillahi kuma yanzu haka tana nan raye.
A rundunar yan sanda ta kano wanda Dsp Abdullahi Haruna kiyawa jami’in hulda da yan sanda a jahar wanda sun samu korafi daga sabuwar gandu a jahar kano.
Matasan hudu ne nayi wannan aika aika wanda rundunar yan sanda na shiga aiki ba dare ba rana Allah ya bada Sa’a anka kama su cikin kwana 32. anka kamasu
Wanda zakuji bayyani daga bakinsu yadda sunka yi wannan aika aika daga bakinsu.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla
https://youtu.be/92OnQ11k2Uk

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button