Hausa Musics
VIDEO : Hamisu Breaker x Bello sisqo – Fati (Official video) 2021
Sabuwar wakar video da anka fitar a yau juma’a 1/1/2021 wanda bello sisqo yayi da hamisu breaker.
Wanda gaskiya bidiyon wakar yayi matukar samun dauka mai kyau da ba’a taba samu a masana’antar hausa ta mawaka ba.
Wlh wajen ya hadu ….
Zan iya sanin wajen da aka dauki bidiyon ???