Kannywood

Wani yayiwa Datti Assalafy Wankin Babban Bargo Akan Kalmasa Na cewa Hadiza Gabon Karuwa

Wani yayiwa Datti Assalafy Wankin Babban Bargo Akan Kalmasa Na cewa Hadiza Gabon KaruwaKamar Yadda Labarai Suka Karade Kafafen Sada Zumunta Na Rigimar Hadiza Gabon Da Auwal Isah West, Biyo Bayan Wasu Kalaman Batanchi Da Jarumi Auwal Isah West Din Yayi Akan Jaruma Hadiza Gabon.
Daga Baya Lokacin Da Kura Take Tsaka Da Turnikewa Aka Ga Jarumin Ya Sake Sakin Wata Bidiyo A Shafinsa Ma Instgram Yadda Yake Karyata Wadannan Kalaman Batanchin Ga Jaruma Hadiza Gabon.
Mai Magana Datty Assalafy Yayi Wasu Kalaman Batanchi Akan Jaruma Hadiza Gabon Kamar Yadda Auwal Isah West Yayi, Domin Kuwa Abunda Auwal Isah West Ya Fada Acikin Wannan bidiyon dole mutane da dama suyi zaton yana da gaskiya ganin Cewa Dan Cikin Masana’antar ne ya Wallafa Wannan Bidiyon Ko Kuma Wadannan kalaman suka fito daga bakinsa.
A Lokacin Datty Assalafy yayi munannan Kalamai akan jaruma Hadiza Gabon yadda har takai mutane
da dama Suna Korafi akan abunda yake fada.
Har Takai Ga Wani mutumi yayi tsokaci akan kalamansa tare da jan Kunnensa akan wadannan kalamai dayake fadawa Jarumar.
Acikin Wani Faifan Bidiya da zai zo Muku A kasan Wannan rubutu muna Iya Sauraron Muryar Mutumin Yadda Yake Bayyana Gaskiya Akan Maganar Da Ake lakabawa Hadiza Gabon.
Ga cikakken bayyani nan cikin sautin murya da tashar yourtube mai suna brothers tv na wallafa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button