Addini
Bidiyo: Gaskiya Yakamata Buhari Yaji Wannan. Malamai Sun Fara Fusata Suma Sakon Manoma 110 Da Anka kashe
Advertisment
Kushiga Ku Kalli Zazzafan Martanin Malamai Kan Kisan Da Aka Dade Anayi A Arewa.
Tun A Jiya Asabar Bayan bayyanar Labarin Alumma Suke Ta Bayyana Alhinin su Da Kokawa kan Kisan Ta’addanci Da Rashin Imani Kan Taalakawan Da Basuji Ba Basu Gani Ba. Wanda Ko Ina Kaduba A Kafafan Sada Zumunta Alhinin Abun Mutane Suketa Tattaunawa Akai.
https://youtu.be/9vf_GyWvjQw