Addini
Sautin Murya : Saurari abin da Sheikh Dahiru Bauchi ya ce dangane da zanga-zangar ENDSARS
Advertisment
Saurari abin da Sheikh Dahiru Bauchi ya ce dangane da zanga-zangar ENDSARS
Shima shehin malami kungiyar tijjaniyya na nigeria Sheikh Dahiru Usman bauchi yayi jawabi ga yan uwa Musulmi akan wannan zanga zanga ake ake ta endsars.
Wanda yana da kyau duk musulmi yayi kokari yayi amfani da abinda malaman addinin musulunci ke fadi akan wannan abun da ke faruwa, da bbchausa na yi hira da shi.
Ga sautin Murya nan.
Saurari abin da Sheikh Dahiru Bauchi ya ce dangane da zanga-zangar ENDSARS pic.twitter.com/PCKRNV2lfF
— BBC News Hausa (@bbchausa) October 21, 2020