Addini
Bidiyo : Anzo Wajen ! malamai Fara Harsgitsa Ali Baba (Kagama Lafiya) Da Yaci kudin Alarammomi
Advertisment
Wannan wani ta kaitacin bayyani ne da sheikh Yusuf Musa Asadus sunnah yayi kan irin yadda yayi amfani da banbancin siyasa ya ciwa Sheikh aminu Ibrahim Daurawa mutunci akan wai yana zarginsa da ya ci Kudin wani aiki da anka basa baiyi ba.
Alhamdulillahi sai gashi abinda yake jifarsa da shi bai bar duniya a wannan shafin Hausaloaded mun kawo muku labarai har da bidiyo na tabbas ali baba ya ci wannan kudi.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


