Addini

Allahu Akbar Rijiyar Ilmi Ya Kafa Tarihi ! Dr Muhd Sani Umar R/lemo Ya Kammala Fasara Tafsirin Al-Quri’ani Da Hausa

Advertisment

Kwararren Malami a nahiyar Afirka Likitan Hadisan Manzon Allah (SAW) gogagge a fagen Tafsirin Qur’ani Maigirma Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya kammala wallafa fassaran Tafsirin Littafin Allah Al-Qur’ani Maigirma da harcen Hausa wanda babu irinsa a duniya
Akwai banbanci tsakanin wannan fassaran Tafsirin Qur’ani da Hausa na Dr Sani da kuma Tarjamar Ma’anonin Qur’ani wanda marigayi Alqadiy Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (RH) yayi, Sheikh Gumi Fassara ma’anonin Qur’anin yayi mujalladi daya, shikuma Dr Sani fassara Tafsirin Ayoyin Qur’anin yayi har mujalladi shida
 

 
 
Malam ya sanya ma fassaran Qur’anin suna da FAYYATACCEN BAYANI NA MA’ANONI DA SHIRIYAR AL-QUR’ANI ya fito kasuwa mujalladi shida, Mai bukata sai ya garzaya shagon AL-HIKIMA ISLAMIC BOOKSHOP KURMI MARKET KANO, ga lambar wayansu 08034324485
Yaa Allah Ka tsare mana Malam, Ka karawa rayuwarsa albarka da imani, Ka saka masa da Aljannah Amin, shafin datti assalafy na wallafa

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

5 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button